1 Samaʼila 30:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ya bi da Dawuda har zuwa can, sai ga su a baje ko’ina a ƙasa, suna ci, suna sha, suna annashuwa saboda yawan ganimar da suka kwashe daga ƙasar Filistiyawa da ƙasar Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Ya kai Dawuda a wurinsu, sai ga su nan a baje ko'ina a ƙasar, suna ci, suna sha, suna rawa, saboda ganima mai yawa da suka kwashe daga ƙasar Filistiyawa da ƙasar Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |