1 Samaʼila 29:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Akish ya ce, “A ganina kai marar laifi ne kamar mala’ikan Allah, duk da haka shugabannin sojojin Filistiyawa sun ce, ‘Ba zai tafi yaƙi tare da mu ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Akish ya amsa wa Dawuda, ya ce, “A ganina kai marar laifi ne kamar mala'ikan Allah, duk da haka shugabannin sojojin Filistiyawa sun ce, ‘Ba zai tafi yaƙi tare da mu ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |