1 Samaʼila 29:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Gari na wayewa tun da sassafe Dawuda da mutanensa suka tashi suka kama hanyar komawa ƙasar Filistiyawa. Filistiyawa kuwa suka haura zuwa Yezireyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Dawuda kuwa ya tashi da sassafe ya kama hanya tare da mutanensa zuwa ƙasar Filistiyawa, amma Filistiyawa suka haura zuwa Yezreyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |