1 Samaʼila 28:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Amma matar ta ce masa, “Tabbatacce ka dai san abin da Shawulu ya yi, ya karkashe masu duba da masu maitanci a ƙasar. Me ya sa kake sa mini tarko, don ka sa a kashe ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Matar ta ce masa, “Hakika ka san abin da sarki Saul ya yi, yadda ya karkashe masu duba da masu maita a ƙasar. Me ya sa kake ƙoƙarin kafa mini tarko, don ka sa a kashe ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |