1 Samaʼila 28:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Filistiyawa suka tattaru suka yi sansani a Shunem. Shawulu ya tattara dukan Isra’ila suka yi sansani a Gilbowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Filistiyawa suka kafa sansaninsu a Shunem. Saul ya tattara Isra'ilawa, su ma suka kafa sansaninsu a Gilbowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |