1 Samaʼila 28:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sama’ila dai ya riga ya rasu, dukan Isra’ila suka yi makokinsa suka binne shi a garinsa a Rama. Shawulu kuma ya kori duk masu duba da masu maitanci daga ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Sama'ila ya riga ya rasu, dukan Isra'ilawa kuwa suka yi makoki dominsa, suka binne shi a garinsu, wato Rama. Saul kuma ya riga ya kori masu duba da masu maita daga ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |