1 Samaʼila 28:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Gama ba ka yi biyayya ga Ubangiji ba, ba ka zartar da hukuncinsa mai zafi a kan Amalekawa ba. Saboda haka Ubangiji ya yi maka haka yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Domin ba ka bi maganar Ubangiji ba, ba ka zartar da hukuncinsa mai zafi a kan Amalekawa ba, saboda haka Ubangiji ya yi maka haka yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |