Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Samaʼila 28:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Sai sarki ya ce mata, “Kada ki ji tsoro. Me kika gani?” Matar ta ce, “Na ga wani kurwa tana fitowa daga ƙasa.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

13 Sarki kuwa ya ce mata, “Kada ki ji tsoro, me kike gani?” Ta ce masa, “Na ga wani allah yana fitowa daga ƙasa.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Samaʼila 28:13
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

“Kada ku yi maganar saɓo ga Allah, ko ku la’anta mai mulkin mutanenku.


Zai yi magana da mutane a madadinka, zai zama kamar bakinka, kai kuwa kamar Allah a gare shi.


Da matar ta ga Sama’ila sai ta yi ihu da ƙarfi ta ce wa Shawulu, “Me ya sa ka ruɗe ni? Kai ne Shawulu!”


Ya ce, “Yaya kamanninsa yake?” Ta ce, “Wani tsoho sanye da taguwa ne yake haurawa.” Shawulu ya gane cewa Sama’ila ne, sai ya rusuna da fuskarsa har ƙasa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ