1 Samaʼila 26:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Kamar yadda na ga darajar ranka yau. Haka ma bari Ubangiji yă ga darajar raina, yă cece ni daga dukan wahala.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Kamar yadda ranka ya zama da daraja a gare ni yau, bari raina kuma ya zama da daraja a gaban Ubangiji, ya cece ni daga dukan wahala.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |