1 Samaʼila 26:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Sa’an nan Dawuda ya haye zuwa wancan gefen kwarin, ya hau kan wani tudu mai ɗan nisa inda Shawulu tare da mutanensa suke. Akwai babban fili tsakaninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Sa'an nan Dawuda ya haye zuwa wancan gefe, ya tsaya can nesa bisa dutsen, da ɗan nisa tsakaninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |