1 Samaʼila 25:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Ko da yake wani mutum yana fafaranka domin yă kashe ka, Ubangiji Allahnka zai kiyaye ranka. Amma za a wurgar da rayukan maƙiyanka kamar yadda ake wurga dutsen majajjawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Idan wani ya tashi tsaye don ya bi sawunka, ya kuma nemi ranka, Ubangiji zai kiyaye ranka, amma rayukan maƙiyanka za a wurga su kamar dutsen majajjawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |