1 Samaʼila 25:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Kada ranka yă daɗe, yă kula da Nabal, mugun mutumin nan. Shi dai kamar sunansa ne, sunansa Wawa ne, kuma wawanci yana cikinsa. Amma ni baiwarka, ban ga mutanen da ranka yă daɗe ya aika ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Kada maigidana ya kula da Nabal, gama wawa ne, kamar yadda sunansa yake, wato wawa. Ni dai ban ga samarin da ubangijina ya aika ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |