1 Samaʼila 25:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Sama’ila ya rasu, sai dukan Isra’ila suka taru suka yi makoki saboda shi. Suka binne shi a gidansa a Rama. Sai Dawuda ya gangara zuwa cikin Jejin Faran. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Sama'ila kuwa ya rasu. Dukan Isra'ilawa suka taru suka yi makoki dominsa. Suka binne shi a gidansa a Rama. Sai Dawuda ya tashi ya tafi jejin Faran. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |