1 Samaʼila 23:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai suka tashi suka koma Zif, suka sha gaban Shawulu. Dawuda da mutanensa kuwa suna jejin Mawon cikin Araba, kudu da Yeshimon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Sai suka yi gaba, suka tafi Zif. Dawuda da mutanensa kuwa suna jejin Mawon, cikin Araba, kudu da Yeshimon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |