1 Samaʼila 22:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 A wannan rana ce da na fara roƙon Allah saboda shi? Kada sarki yă zargi bawansa ko wani daga iyalin mahaifinsa, gama bawanka bai san kome a kan dukan waɗannan al’amura ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Yau ne na fara roƙar masa Allah? A'a, kada dai sarki ya zargi baransa ko gidan mahaifina duka, gama baranka bai san kome a kan wannan ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |