1 Samaʼila 22:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Shawulu ya ce, “Ka saurara yanzu, ɗan Ahitub.” Ya amsa ya ce, “Ina saurara, ranka yă daɗe.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Saul kuwa ya ce, “Ka ji, ya ɗan Ahitub.” Shi kuwa ya amsa ya ce, “Ranka ya daɗe, ina ji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |