1 Samaʼila 20:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Yonatan ya tashi daga tebur cin abincin da fushi. A rana ta biyun kuwa bai ci abinci ba, gama yana baƙin ciki game da rashin kunyar mahaifinsa game da Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Sai Jonatan ya tashi da fushi daga wurin cin abinci, bai ci abinci a rana ta biyu ga watan ba, saboda baƙin ciki a kan Dawuda, domin kuma mahaifinsa ya kunyata shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |