1 Samaʼila 2:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Kowace shekara mahaifiyarsa takan ɗinka ’yar taguwa ta kai masa sa’ad da ita da mijinta suka je miƙa hadaya ta shekara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 A kowace shekara mahaifiyarsa takan ɗinka 'yar rigar ado, ta kai masa a sa'ad da ita da mijinta sukan tafi miƙa hadayarsu ta shekara shekara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |