1 Samaʼila 19:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Wani yaƙi ya sāke tashi, Dawuda kuwa ya fita ya yaƙi Filistiyawa, ya kai musu hari mai tsanani, sai da suka gudu a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Aka kuma yi yaƙi da Filistiyawa, Dawuda kuwa ya tafi ya yi yaƙi da su, ya kashe su da yawa, sai suka gudu a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |