1 Samaʼila 19:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Saboda haka Shawulu ya tafi Nayiwot a Rama, amma Ruhun Allah ya sauko masa, shi ma ya yi tafiya yana annabci har sai da ya isa Nayiwot. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Sai ya tashi daga can zuwa Nayot ta Rama. Ruhun Allah kuwa ya sauko a kansa, sai shi kuma ya shiga yin annabci har ya kai Nayot ta Rama, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |