1 Samaʼila 19:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Shawulu ya gaya wa ɗansa Yonatan da ma’aikatansa su kashe Dawuda. Amma Yonatan yana son Dawuda sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Sai Saul ya yi magana da Jonatan, ɗansa, da dukan fādawansa, cewa yana shiri ya kashe Dawuda. Amma Jonatan ɗan Saul yana jin daɗin Dawuda ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |