1 Samaʼila 18:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Suka sāke yi wa Dawuda wannan magana amma Dawuda ya ce, “Kuna tsammani abu mai sauƙi ne mutum yă zama surukin sarki? Ni talaka ne, kuma ba sananne ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Fādawan Saul kuwa suka faɗa wa Dawuda wannan magana. Sai Dawuda ya ce, “Zama surukin sarki ƙaramin abu ne a ganinku? Ga shi, ni talaka ne wanda ba sananne ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |