1 Samaʼila 17:43 - Sabon Rai Don Kowa 202043 Ya ce masa, “Kana tsammani ni kare ne da za ka zo mini da sanda?” Sai ya la’anci Dawuda da sunayen allolin Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki43 Ya ce wa Dawuda, “Ni kare ne da za ka nufo da sanduna?” Ya zagi Dawuda da sunan allolinsu na Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |