1 Samaʼila 17:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 Ana ciki haka, sai Bafilistin nan shi ma ya fita yana gusowa zuwa wurin Dawuda. Mai riƙe masa garkuwar yaƙi kuwa yana tafe a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 Bafilisten kuma ya nufo Dawuda, mai ɗaukar masa garkuwa yana gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |