1 Samaʼila 17:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Shawulu ya ce, “Ba za ka iya yin faɗa da wannan Bafilistin ba, ya daɗe yana yaƙi, ya yi yaƙi tun yana saurayi. Ga shi kuwa kai ɗan yaro ne kawai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki33 Saul ya ce wa Dawuda, “Ba za ka iya yaƙi da wannan Bafiliste ba, gama kai ɗan saurayi ne, shi kuwa ya saba da yaƙi tun yana saurayi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |