1 Samaʼila 17:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Ka haɗa da waɗannan cuku guda goma, ka kai wa komandan rundunarsu. Ka ga lafiyar ’yan’uwanka, ka kawo mini labari daga wurinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ga waɗannan dunƙulen cuku goma, ka kai wa shugaba na mutum dubu. Ka dubo lafiyar 'yan'uwanka, ka kawo mini labari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |