1 Samaʼila 17:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 To, fa, Filistiyawa suka tattara mayaƙansu suka haɗu a Soko cikin Yahuda domin yaƙi. Suka yi sansani a Efes-Dammim, tsakanin Soko da Azeka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Sai Filistiyawa suka tattaru a Soko ta Yahuza, suka kafa sansani a tsakanin Soko da Azeka, a Efes-dammim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |