1 Samaʼila 13:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 A ranar da yaƙi ya tashi, ba a sami wanda yake da takobi ko māshi ba a cikin mutanen da suke tare da Shawulu da Yonatan. Sai dai Shawulu da ɗansa Yonatan kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 A ranar da yaƙi ya tashi, ba a sami wanda yake da takobi ko mashi ba a cikin mutanen da suke tare da Saul da Jonatan. Amma Saul da ɗansa, Jonatan, suna da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |