1 Samaʼila 13:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ba a sami maƙeri ɗaya a dukan ƙasar Isra’ila ba domin Filistiyawa sun ce, “In ba haka ba Ibraniyawa za su ƙera wa kansu takuba ko māsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 A wannan lokaci ba maƙeri a ƙasar Isra'ila duka, domin Filistiyawa sun hana Ibraniyawa su ƙera wa kansu takuba ko māsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |