1 Samaʼila 13:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Shawulu yana da shekara talatin sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi sarautar Isra’ila shekara arba’in da biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Saul yana da shekara talatin sa'ad da ya ci sarauta, ya yi shekara arba'in da biyu yana sarautar Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |