1 Samaʼila 12:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Sama’ila ya ce, “Kada ku ji tsoro.” Kun yi waɗannan mugunta duk da haka kada ku bar bin Ubangiji, amma ku bauta wa Ubangiji da dukan zuciyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Sama'ila kuwa ya ce musu, “Kada ku razana, gama kun riga kun aikata wannan mugunta, duk da haka kada ku bar bin Ubangiji, amma ku bauta masa da zuciya ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |