1 Samaʼila 12:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Dukan mutane suka ce wa Sama’ila, “Ka yi addu’a ga Ubangiji Allahnka saboda bayinka, domin kada mu mutu, gama mun ƙara wa kanmu zunubi da muka roƙa a yi mana sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Suka ce wa Sama'ila, “Ka yi wa bayinka roƙo ga Ubangiji Allahnka don kada mu mutu, gama mun ƙara wa kanmu zunubi da muka roƙa a yi mana sarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |