1 Samaʼila 12:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma in ba ku yi biyayya ga Ubangiji ba, in kuma kuka ƙi bin umarnansa, fushinsa zai zauna a kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Amma idan kun ƙi yin biyayya da maganar Ubangiji, kuka kuma karya umarnin Ubangiji, to, Ubangiji zai yi gāba da ku da sarkinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |