1 Samaʼila 11:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Mutanen Isra’ila sun kai dubu ɗari uku. Mutanen Yahuda kuma dubu talatin, sa’ad da Shawulu ya tara su a Bezek. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Sa'ad da Saul ya tara mutane a Bezek, aka sami mutum dubu ɗari uku (300,000) daga Isra'ila, dubu talatin (30,000) kuma daga Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |