1 Samaʼila 11:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 A daidai wannan lokacin kuwa Shawulu yana dawowa daga gona tare da shanunsa na noma, sai ya ce, “Me ya faru, mutane suna kuka haka?” Sai suka faɗa masa abin da mutanen Yabesh suka faɗa musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Saul kuwa yana dawowa daga gona ke nan, tare da shanunsa na huɗa. Sai ya ce, “Me ya sami jama'a suke kuka haka?” Suka faɗa masa labarin mutanen Yabesh. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |