1 Samaʼila 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Amma Nahash ya ce, “Zan ƙulla amana da ku kawai a kan sharaɗin cewa zan ƙwaƙulo idon dama na kowannenku, ta haka za a kunyata Isra’ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Nahash Ba'ammone kuwa ya ce, “Zan ƙulla amana da ku a kan wannan sharaɗi, wato in ƙwaƙule idanunku na dama don ku zama abin raini ga Isra'ilawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |