1 Samaʼila 10:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Da Shawulu ya juya zai bar Sama’ila, sai Allah ya canja wa Shawulu zuciya, alamun nan kuwa suka cika a ranar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Da Saul ya juya zai tashi daga wurin Sama'ila, sai Ubangiji ya ba shi sabuwar zuciya. Alamun nan kuma suka cika a ranar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |