1 Samaʼila 10:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ruhun Ubangiji zai sauko a kanka da iko, za ka kuma yi annabci tare da su. Za a canja ka ka zama dabam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sa'an nan Ruhun Ubangiji zai sauko maka, za ka kuwa yi rawa da sowa tare da su, za ka zama wani mutum dabam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |