1 Samaʼila 10:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Sama’ila kuwa ya bayyana wa mutane ƙa’idodin sarauta. Ya rubuta su cikin littafi ya ajiye a gaban Ubangiji. Sa’an nan ya sallame mutane, kowa ya koma gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Sa'an nan Sama'ila ya faɗa wa jama'a ka'idodin sarautar. Ya rubuta su cikin littafi, ya ajiye a wuri mai tsarki. Sa'an nan ya sallami jama'a duka kowa ya koma gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |