1 Samaʼila 1:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Duk sa’ad da rana ta kewayo don Elkana yă miƙa hadaya, yakan ba da kashin nama ga matarsa Feninna da dukan ’ya’yanta maza da mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Duk lokacin da Elkana ya miƙa hadayarsa, sai ya ba Feninna da 'ya'yanta mata da maza nasu rabo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |