1 Samaʼila 1:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Saboda haka, na ba da shi ga Ubangiji muddin ransa, zai zama na Ubangiji.” A can kuwa ya yi wa Ubangiji sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Saboda haka nake miƙa shi ga Ubangiji muddin ransa. Ya zama na Ubangiji.” A can ya yi wa Ubangiji sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |