1 Korintiyawa 9:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ko da waɗansu ba su ɗauke ni a matsayin manzo ba, tabbatacce, ni manzo ne a gare ku! Gama ku ne hatimin manzancina a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ai, ko waɗansu ba su ɗauke ni a kan manzo ba, lalle ku kam, ni manzo ne a gare ku, domin kuwa ku ne tabbatar manzancina a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |