1 Korintiyawa 9:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ko da yake ina da ’yanci ba na kuma ƙarƙashin kowa, na mai da kaina bawa ga kowa, domin in rinjayi mutane da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ko da yake ni ba bawan kowa ba ne, na mai da kaina bawan kowa, domin in rinjayi mutane masu yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |