1 Korintiyawa 9:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 To, mene ne ladana? Ladana kaɗai shi ne, in yi wa’azin bishara, in kuma yi shi a kyauta, yadda ba zan yi amfani da ’yancina cikin wa’azin ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ina kuma hakkina? To, ga shi. A duk lokacin da nake yin bishara, sona in yi ta a kyauta, kada in ƙurashe halaliyata a game da bishara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |