1 Korintiyawa 7:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ya kamata miji yă cika hakkinsa na aure ga matarsa. Haka kuma matar ta yi ga mijinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Miji yă ba matarsa hakkinta na aure, haka kuma matar ga mijinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |