1 Korintiyawa 7:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 In an riga an yi wa mutum kaciya sa’ad da aka kira shi, to, kada yă zama marar kaciya. In an kira mutum sa’ad da yake marar kaciya, to, kada a yi masa kaciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Duk wanda Allah ya kira, wanda dā ma yake da kaciya, to, kada yă nemi zama marar kaciya. Wanda kuwa ya kira yana marar kaciya, to, kada yă nema a yi masa kaciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |