1 Korintiyawa 7:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma in marar bi ɗin ya raba auren, a ƙyale shi. A irin wannan hali, babu tilas a kan wani, ko wata mai bi. Allah ya kira mu ga zaman lafiya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 In kuwa shi, ko ita, marar ba da gaskiya ɗin yana son rabuwa, to, sai su rabu. A wannan hali, ɗan'uwa ko 'yar'uwa mai bi, ba tilas a kansu, domin Allah ya kira mu ga zaman lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |