1 Korintiyawa 6:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙarar junanku ma da kuke yi, ai, kāsawa ce a gare ku. Ba gara ku haƙura a cuce ku ba? Ku kuma haƙura ko an zambace ku? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ku yi ƙarar juna ma, ai, hasara ce a gare ku. Ba gara ku haƙura a cuce ku ba? Ku kuma haƙura a zambace ku? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |