1 Korintiyawa 6:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Haka waɗansu a cikinku ma suke a dā. Amma an wanke ku, an tsarkake ku, aka kuma sa kuka zama marasa laifi cikin sunan Ubangijinmu Yesu Kiristi da kuma ta wurin Ruhun Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Waɗansunku ma dā haka suke, amma an wanke ku, an tsarkake ku, an kuma kuɓutar da ku, da sunan Ubangiji Yesu Almasihu, da kuma Ruhun Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |