1 Korintiyawa 5:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ko kusa, ba na nufin fasikai marasa bi, ko makwaɗaita da mazambata, ko matsafa, don in haka ne, sai yă zama dole ku fita daga duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ko kusa, ba na nufin fasikai marasa bi, ko makwaɗaita, da mazambata, ko matsafa, don in haka ne, sai yă zama dole ku fita daga duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |